Georgina Theodora Wood

Georgina Theodora Wood
Council of State (en) Fassara

20 ga Yuni, 2017 -
Justice of the Supreme Court of Ghana (en) Fassara

15 ga Yuni, 2007 - 9 ga Yuni, 2017
court president (en) Fassara

1991 -
Rayuwa
Haihuwa Ghana, 8 ga Yuni, 1947 (77 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta University of Ghana
Wesley Girls' Senior High School
Ghana School of Law (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mai shari'a, Lauya da prosecutor (en) Fassara
Wurin aiki Accra
Employers Ghana Police Service (en) Fassara
Kyaututtuka

Georgina Theodora Wood (née Lutterodt ; an haife ta a ranar 8 ga Yunin shekarata 1947) alƙali ce ’yar Ghana kuma tsohuwar mai gabatar da ƙara ta ‘yan sanda ce. Ita ce Shugabar Alkalan Ghana kuma mace ta farko da ta hau wannan matsayi. Ta yi ritaya ne a shekarar 2017 bayan ta yi aiki a jihar tsawon shekaru biyare. 'Yar majalisar jiha ce.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy